Babban Dakin Kayan Tarihi Da Kur'anai Rubutun Hannu A Masar
Dakin Kayan Tarihi na Munail A Alkahira yana daga cikin wuraren tarihi muhimmai a Masar, wanda yake a matsayin wata taska ta dadaddun al'adun muslunci, da hakan ya hada da kur'anai bugun hannu masu tsohon tarihi.