Masallaci yana da matsayi na musamman a wajen musulmi. Wadannan dadaddun masallatai ne da suke nuni da irin dadadden tarihi na muslunci a wurare daban-daban.
Masallacin Kufah, Iraki
Masallacin Kiblatain, Saudiyyah
Masallacin hawashing, China
Masallacin Kilakarai, India
Masallacin Jawathi, Saudiyyah
Masallacin Cheraman, India
Masallacin Harami, Saudiyyah
–
Masallacin Juma’a na Aqbah, Tunisia
Masallacin Aqsa, Palastine
Masallacin Zautunah, Tunisia
Masallacin Annabi, Saudiyyah