IQNA

Debe Kewa Da Kur'ani A Hauzar Hamburg

Debe Kewa Da Kur'ani A Hauzar Hamburg da kuma gudanar da wani shirin bayar da horon kur'ani, tare da halartar Rahim Khaki, a ranar 26 ga Mris.