IQNA

Masallacin Wazirkhan yana a garin lahur ne, cibiyar lardin Pinjab da ke Pakistan, an gina shi a lokacin Shah Jehan. Wannan masallaci daya ne daga cikin masallatai mafi kyau da aka gina a lokacin Sarki Gurkani.