IQNA

Jagora Ya Halarci Taron Makokin Shahadar Imam Hussain (AS)

23:58 - September 17, 2018
Lambar Labari: 3482992
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin musulunci ya halarci taron juyayin shahadar Imam Hussain (AS).

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a daren yau jagoran juyin juya halin musulunci ya halarci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya halarci taron juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyyar Imam Khemeni (RA).

Masha a’’ah Abidi da kuma Hojjatol Islami Naser Rafi’i sun gabatar da jawabi a wurin taron, kamar yadda dubban jama’a da suka hada da manyan jami’an gwamnati sun halarci wurin wannan taro.

3747937

 

 

 

 

captcha