IQNA

Musulma Mai Hijabi A Amurka Ta Zama Jakadiyar UNICEF

Halima Aden 'yar asalin kasar Somalia ce da ke zaune a kasar Amurka, wadda take tallar suturar hijabin musulunci, wadda tun daga bazarar 2018 ta zama jakadiyar Hukumar UNICEF.
Abubuwan Da Ya Shafa: Halima Aden ، unicef ، hijabin musulunci