IQNA

Taron kasa Da Kasa Kan Gudunmawar Musulunci Kan Zaman lafiya

An gudanar da zaman taron karawa juna sani a jami'ar Tehran, kan irin gudunmawar ad muslucni ke bayarwa wajen zaman lafiyan duniya.