IQNA

Babban taron matasan gwagwarmaya tare da halartar babban malamin addini na Bahrain Aytollah Isa Qasem, Hojjatol Islam Sayyid Hashem Haidari wakilin Hashd Sha'abi, Ayatollah Alireza A'arafi, shugaban hauza, Ayatollah Abbas Ka'abi wakilina majalisar zaben jagora, Hojjatol Islam Ali Abbasi shugaban jami'ar Almostafa, da ma wasu daga cikin dalibai na kasashen ketare a birnin Qom, inda aka gabatar da jawabai kan matsayin taron Manama, da kuma yadda aka yi amfani da shi domin kara nuna kayayya ga addini.