IQNA

Duk da irin kakausar sukar da al'ummomin duniya suke yi kan rusa gidajen Falastinawa, Isra'ila ta sake rusa wasu gidajen a kusa da birnin Quds.