IQNA

‘Yan Boko Haram Sun Kashe Sojojin Nijar 10

Bangaren kasa da kasa, mayakn Boko Haram sun kasha sojojin jamhuriyar Nijar guda goma, tare da jikkata wasu.
Ana Zargin Mahukuntan Bahrain Da Cin Zarafin ‘Yan Adam
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Bahrain ta fitar da rahoto a jiya asabar da a ciki ta zargi mahukuntan kasar da take hakkin bil'adama
2018 Jul 01 , 23:31
Dakarun Iraki Sun Rusa Maboyar ‘Yan Ta’adda A Samirra
Bangaren kasa da kasa, dakarun gwamnatin Iraki gami da sauran dakarun sa kai na al'ummar kasar sun samu nasarar ragargargaza wasu sansanoni biyu na 'yan ta'addan Daesh a arewacin kasar.
2018 Jul 01 , 23:33
An Mayar Da Martani Kan Masu Shishigi A Kan Yemen
Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Yemen sun samu nasarar mayar da martani kan mayakan ‘yanmamaya a yammacin kasar ta Yemen.
2018 Jul 03 , 23:54
Babban Limamin Ghana Yana Da Tasiri Na Siyasa Da Addini A Kasar
Bangare kasa da kasa, Sheikh Usman Nuhu Sharubutu babban limamin kasar Ghana mutum ne mai tasiri na addini da siyasa a kasar.
2018 Jun 18 , 23:53
A Bayar Da Kyautar Ban Girma Ta Birnin Paris Ga Dan kare Hakkin Bil Adama Na Bahrain
Bangaren kasa da kasa, a yau ma’aikatar magajin garin birnin Pais na kasar Faransa ta bayar da kyautar ban girma ga shugaban hukumar kare hakkin bil adama a kasar Bahrain Nabil Rajab.
2018 Jun 18 , 23:51
Sakon Ranar Quds Daga Al’ummar Teran Zuwa Ga Al’ummar Palastine
Bangaren siyasa, Tun da safiyar yau ne 23 ga Ramadan 1439 miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
2018 Jun 08 , 23:55
Mahardata 1200 A Gasar Kur’ani Ta Alkahira
Bangaren kasa da kasa, mahardata kur’ani mai tsarki su 1200 n za su halarci gasar kur’ani ta birnin Alkahira a Masar.
2018 Jun 07 , 22:41
Sayyid Nasrullah: Ranar uds Rana Ce Ta Nuna Damuwa Dangane Da Lamarin Palastine
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
2018 Jun 08 , 23:52
Daruruwan Amurkawa Sun Gudanar Zangar-Zangar Nuna Goyon Baya Ga Palastinu
Bangaren kasa da kasa, daruruwan Amurka ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon bayan ga al’umma Palastnie mazauna zirin Gaza.
2018 Jun 08 , 23:58
Gobara A Cibiyar Darul Kur’ani Ta Kirawan
Bangaren kasa da kasa, gobara ta kama a babbar cibiyar Darul kur’an da ke birnin Kirawan na kasar Tunisia.
2018 Jun 02 , 23:52
Taron Buda Baki Mafi Girma a Kasar Aljeriya
Bangaren kasa da kasa, an shirya wani taron buda baki mai girma a jiya a kasar Aljeriya da nufin taimaka ma marassa karfi.
2018 May 26 , 22:07
Masarautar Bahrain Ta Kwace Hakkin Zama ‘Yan Kasa Daga Mutane 732
Bangaren kasa da kasa, wani rahoton da wata kungiyar kare hakkin bil adama ta fitar ya nuna cewa, masarautar Bahrain ta kwace hakkin zama dan kasa daga mutane 732 saboda dalilai na siyasa.
2018 May 23 , 23:48