Labarai Na Musamman
Barazanar Kashe Limamin Masallacin A Kasar Canada

Barazanar Kashe Limamin Masallacin A Kasar Canada

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane nen ba sun yi barazanar kashe wani limamamin masalacin Juma'a a birnin Toronto na kasar Canada.
20 Apr 2017, 23:28
Matashi Ba’iraniye Ya Samar Da Hanyar Tattaunawa Tsakanin Addinai A Amurka

Matashi Ba’iraniye Ya Samar Da Hanyar Tattaunawa Tsakanin Addinai A Amurka

Bangaren kasa da kasa, wani yaro matashi dan asalin kasar Iran ya samar da watahanya ta tattaunawa a tsakanin addinai a jahar Colarado ta kasar Amurka.
19 Apr 2017, 23:55
Mai Gabatar Da Shiri A tashar Fox News Ya Ci Zarafin Muslunci

Mai Gabatar Da Shiri A tashar Fox News Ya Ci Zarafin Muslunci

Bangaren kasa da kasa, John Scott mai gabatar da shirin fox and friend a tashar fox ya yi batunci da cin zarafi ga muslunci.
18 Apr 2017, 22:07
Masu Addinin Buda Sun Ladawa Malaman Musulmi Duka A Myanmar

Masu Addinin Buda Sun Ladawa Malaman Musulmi Duka A Myanmar

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
17 Apr 2017, 23:37
Farashin Kur'ani Mai Kala Ya Tashi A Masar

Farashin Kur'ani Mai Kala Ya Tashi A Masar

Bangaren kasa da kasa, tun bayan da cibiyar Azhar ta sanar d hana sayar da kur'ani mai launuka, farashinsa ya tashi a kasuwannin sayar da littafai.
16 Apr 2017, 23:50
Senegal Za Ta Fara Amfani Da Tsarin Kudi Na Muslunci

Senegal Za Ta Fara Amfani Da Tsarin Kudi Na Muslunci

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da tsarin bankin muslunci da kuma saka hannyen jari bisa tsarin muslunci a kasar Senegal.
16 Apr 2017, 23:47
Kare Hakkin Bil Adama A Cikin Kur’ani A Taron Tunisia

Kare Hakkin Bil Adama A Cikin Kur’ani A Taron Tunisia

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanr da wani taro karkashin kungiyar NHRC wanda ya shafi kare hakkin bil adama a mahangar kur’ani mai tsarki da addinin...
15 Apr 2017, 23:35
Isra'ila Ta Bayar Da Umarnin Rusa Wani Masallaci A Gabashin Birnin Quds

Isra'ila Ta Bayar Da Umarnin Rusa Wani Masallaci A Gabashin Birnin Quds

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da umarnin rusa wani masallaci a gabashin birnin Quds, bisa hujjar cewa ba a gina...
14 Apr 2017, 20:29
Rumbun Hotuna