IQNA - An dauke shi a matsayin gidan kayan tarihi na musamman na kur'ani na farko a duniya, gidan tarihin kur'ani na Al-Karim da ke Haramin Imam Ridha yana karbar dubban maziyarta kowace shekara.
IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta Shida ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
IQNA – Watan Ramadan mai alfarma ne musulmi a fadin duniya ke gudanar da shi, inda ake gudanar da ayyukan ibada, da sadaka, da azumi, da kuma buda baki.
IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta Biyar ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.