IQNA

A ranar 25 ga watan Yuni nea ka gudanar da zama kan Palestine da kuma yarjejeniyar karni tare da halartar Salah Zawawi jakadan Palestine a Tehran.