iqna

IQNA

haraji
IQNA - An gudanar da taron tunawa da cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran a gidan jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke birnin Dar es Salaam na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3490631    Ranar Watsawa : 2024/02/12

IQNA - Magajin garin Ripoll na yankin Kataloniya ya fara wani kamfe na kawar da abincin halal daga makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3490575    Ranar Watsawa : 2024/02/01

Tehran (IQNA) Khumsi da zakka sun hada da kudaden da cibiyoyin Musulunci ke karba, kuma haraji ne gwamnatoci ke karba. Amma mene ne bambanci tsakanin su biyun?
Lambar Labari: 3490228    Ranar Watsawa : 2023/11/29

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481415    Ranar Watsawa : 2017/04/17