iqna

IQNA

aljeriya
Paris (IQNA) Kwamitin ladabtarwa na hukumar kwallon kafa na kasar Faransa ya dakatar da dan wasan kwallon kafar Aljeriya da ke wasa a Faransa saboda nuna goyon baya ga al’ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3490046    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Algiers (IQNA) Ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya ya sanar da cewa, ana kokarin kammala babban masallacin Qutb da ke birnin Tibazah mai tarihi tare da hadin gwiwar hukumomin kasar.
Lambar Labari: 3489890    Ranar Watsawa : 2023/09/28

Aljiers (IQNA) Bayan nasarar da malaman kur’ani da suka yi karatu a makarantun kur’ani a matakai daban-daban na ilimi, iyaye sun samu karbuwa sosai daga wajen wadannan makarantu.
Lambar Labari: 3489830    Ranar Watsawa : 2023/09/17

"Sheikh Taher Ait Aljat" malamin kur'ani dan kasar Algeria ya rasu yana da shekaru 106 a duniya.
Lambar Labari: 3489313    Ranar Watsawa : 2023/06/15

Tehran (IQNA) Ministan harkokin addini na kasar Aljeriya ya sanar da kasancewar mambobi sama da 700 maza da mata na haddar kur’ani mai tsarki a kungiyoyin kur’ani na wannan kasa.
Lambar Labari: 3488646    Ranar Watsawa : 2023/02/11

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar malaman musulmin kasar Aljeriya Abd al-Razzaq Ghassum, ya soki yadda aka takaita da yin Allah wadai da ayyukan kyamar Musulunci da kuma wulakanta wurare masu tsarki da suka hada da cin mutuncin kur'ani a kasashen Sweden da Netherlands.
Lambar Labari: 3488565    Ranar Watsawa : 2023/01/27

Tehran (IQNA) "Mohammed Irshad Squari" makarancin kur’ani ne daga kasar Aljeriya
Lambar Labari: 3488480    Ranar Watsawa : 2023/01/10

Tehran (IQNA) Aljeriya za ta karbi bakuncin taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi karo na 17 a ranakun 29 da 30 ga watan Janairu.
Lambar Labari: 3488418    Ranar Watsawa : 2022/12/30

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Aljeriya ta sanar da kaddamar da wani kamfen na haramta amfani da kayayyakin da ke dauke da alamomin kyamar Musulunci da kuma keta mutuncin al'umma a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488416    Ranar Watsawa : 2022/12/29

Tehran (IQNA) A jiya 7 ga watan Disamba, ma'aikatar da ke kula da harkokin wakoki da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta fitar da sanarwa inda ta sanar da fara matakin share fagen gasar haddar kur'ani ta Aljeriya a yankuna daban-daban na kasar.
Lambar Labari: 3488301    Ranar Watsawa : 2022/12/08

Shugaban Kungiyar Malaman Musulunci ta Aljeriya:
Tehran (IQNA) Abdul Razzaq Ghassum shugaban kungiyar malaman musulmi ta kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Wajibi ne mu musulmi mu hada kai wajen goyon bayan Qudus da masallacin Al-Aqsa da tsayin daka, kuma wannan lamari alama ce ta hadin kai da amincin al'ummar musulmi.
Lambar Labari: 3488005    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Tehran (IQNA) Hukumar kwallon kafar Aljeriya ta nuna rashin amincewa da kalaman wariya ga dan wasan kasar da ke buga gasar Faransa.
Lambar Labari: 3486977    Ranar Watsawa : 2022/02/23

Tehran (IQNA) An fara gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa ta Aljeriya karo na 17 tare da halartar kasashe 46.
Lambar Labari: 3486955    Ranar Watsawa : 2022/02/19

Tehran (IQNA) babban masallacin Algiers shi ne masallaci na uku mafi girma a duniya. Yana da tsayin mita 267, hasumiyarsa ita ce mafi tsayi a duniya.
Lambar Labari: 3486883    Ranar Watsawa : 2022/01/29

Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al Jazeera ya sami lambar yabo ta Amurka ta 2021 ta gini mafi kyau a daga Gidan Tarihi na Gine-gine na Chicago da Cibiyar Fasaha ta Turai.
Lambar Labari: 3486590    Ranar Watsawa : 2021/11/22

Tehran (IQNA) Anwar Shuhat Anwar a yayin wata tilawa da ya yi a Husainiyar Kermansha a kasar Iran.
Lambar Labari: 3485635    Ranar Watsawa : 2021/02/09

Tehran (IQNA) Za a bude masallaci mafi girma  a nahiyar Afirka  akasar Aljeriya a ranar cikar shekaru sattin da kasar ta samu ‘yancin kai.
Lambar Labari: 3485110    Ranar Watsawa : 2020/08/22

Tehran (IQNA) Aljeriya ta sanar da cewa, gwamnatin ta bayar da marnin bude wasu daga cikin masallatan kasar bisa sharudda na kiyaye ka’idojin kiwon lafiya da aka gindaya.
Lambar Labari: 3485072    Ranar Watsawa : 2020/08/10

Tehran (IQNA) shugaban Aljeriya ya sanar ce, kasarsa na duba yuwuwar sake bude masallatai ga jama'a,
Lambar Labari: 3485055    Ranar Watsawa : 2020/08/04

Tehran (IQNA) Jama’a suna ci gaba da zura domin ganin an bude masallaci na uku mafi girma a duniya a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3484981    Ranar Watsawa : 2020/07/13