iqna

IQNA

sauki
Hajji a Musulunci / 5
Tehran (IQNA) A aikin Hajji babban burinsa shi ne samun yardar Allah. Ta wannan hanyar, gwargwadon yadda za mu iya nisantar kyalkyali, gwargwadon kusancinmu zuwa kamala.
Lambar Labari: 3490168    Ranar Watsawa : 2023/11/18

Gaza (IQNA) An ceto wata Bafalasdiniya da ta samu rauni daga baraguzan ginin gidajen Khan Yunis da ke kudancin zirin Gaza, rike da kwafin kur’ani a hannunta ba ta saki ba.
Lambar Labari: 3490010    Ranar Watsawa : 2023/10/20

An samar da wani tsari na na’ura mai kwakwalwa da zai taimaka masu ziyarar lambun Quranic Park a cikin harsuna 8.
Lambar Labari: 3484473    Ranar Watsawa : 2020/02/01

Bangaren kasa da kasa, tarjamar kur'ani da Abul Kasim Fakhri ya yi a cikin harshen Faransanci ya samu karbuwa a Senegal.
Lambar Labari: 3482300    Ranar Watsawa : 2018/01/15