iqna

IQNA

isis
Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar Watch ta yi gargadi kan yaduwar tsattsauran ra'ayi ta hanyar buga wani rahoto kan yawaitar jabun mutane da ababen hawa a matsayin wata hanya ta 'yan ta'addar ISIL na sake kutsawa cikin kasashe.
Lambar Labari: 3486981    Ranar Watsawa : 2022/02/25

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481808    Ranar Watsawa : 2017/08/18

Bangaren kasa da kasa, Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika a kasar Masar ya bayyana addinin muslunci da cewa addini ne da ba shi da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda irin su Daesh da makamantansu.
Lambar Labari: 3481700    Ranar Watsawa : 2017/07/14

Bangaren kasa da kasa, Cikin Sanarwar da fitar, Kungiyar Ta'adancin Ta ISIS ta tabbatar da mutuwar Shugaban ta Abubakar Bagdadi
Lambar Labari: 3481689    Ranar Watsawa : 2017/07/11

Bangaren kasa da kasa, Daya daga cikin manyan kwamnadojin kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta (Daesh) ISIS ya halaka sakamakon harin da Iran ta kaddamar a jiya a kan sansanonin 'yan ta'adda a Syria.
Lambar Labari: 3481623    Ranar Watsawa : 2017/06/19

Bangaren kawsa da kasa, kungiyar ‘yan ta’addan ISIS ta bude wani masallaci a asirce a gabashin birnin Istanbul na Turkiya domin hada ‘yan kungiyar wuri guda a Turkiya.
Lambar Labari: 3481575    Ranar Watsawa : 2017/06/02

Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, harin da Amurka ta kai a kan sansanin sojinta a yau yazo domin taimakon ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3481385    Ranar Watsawa : 2017/04/07

Bangaren kasa da kasa, Sojojin kasar Iraki na ci gaba da nausawa zuwa bangaren yamacin birnin Mausul, yankin da a halin yanzu shi kadai ne ya rage a karkashin ikon 'yan ta'addan ISIS a cikin birnin.
Lambar Labari: 3481370    Ranar Watsawa : 2017/04/02

Bangaren kasa da kasa, Yarima Walid bin Talal biloniya dan gidan sarautar Saud ya tabbatar da cewa masarautar Saudiyyah ce ta kafa ISIS kuma take daukar nauyinta.
Lambar Labari: 3481106    Ranar Watsawa : 2017/01/06

Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa na kasar masar ya bayyana cewa ba su amince da kiran ‘yan ta’addan Daesh da daular muslunci da ake yi ba.
Lambar Labari: 3480826    Ranar Watsawa : 2016/10/05

Bangaren kasa da kasa, masana sun ce ‘yan ta’addan Daesh na kashe makudan kudade domin samun masu taya su a yauuakan ta’addanci inda suka bayar da kudi da suka kai dala dubu 10 ga duk dan ta’adda guda.
Lambar Labari: 3386752    Ranar Watsawa : 2015/10/17

Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'addan daesh da aka fi sani da ISIS na shirin rusa wasu manyan masallatai hudu na tarihi da ke cikin garin Mausil na arewacin kasar Iraki.
Lambar Labari: 2622017    Ranar Watsawa : 2014/12/19