iqna

IQNA

alakoki
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa; kulla alakoki da Isra'ila da wasu daga cikin kasashen larabawa suke ta yi a yanzu, ya kara fito da fusakun munafukai a fili
Lambar Labari: 3483118    Ranar Watsawa : 2018/11/10