Tehran (IQNA) sarkin kasar Saudiyya ya bayar da umarnin bude masallatai a biranan kasar amma banda masallatan birnin Makka.
Lambar Labari: 3484839 Ranar Watsawa : 2020/05/26
Gwamnatin kasar Amurka na shirin yanke dukkanin tamakon da take baiwa gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kan Palastine.
Lambar Labari: 3483326 Ranar Watsawa : 2019/01/19