iqna

IQNA

pop
Bangaren kasa da kasa, Jagoran darikar 'yan katolika, Paparoma Francis, zai fara wata ziyara yau Lahadi a Hadaddiyar Daular Larabawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani Paparoma.
Lambar Labari: 3483344    Ranar Watsawa : 2019/02/04

Bangaren kasa da kasa, Pop Francis jagoran mabiya addinin kirista na darikar Catholic ya taya dukkanin msulmi alhinin abin da ya faru jiya a Mina.
Lambar Labari: 3369329    Ranar Watsawa : 2015/09/25

Bangaren kasa da kasa, Pop Francis jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika ya yi kira zuwa ga sulhu da zaman lafiya tsakanin dukkanin mabiya addinai na duniya.
Lambar Labari: 3311886    Ranar Watsawa : 2015/06/07

Bangaren kasa da kasa, babban jagoran mabiya addinin kirista mabiya darikar Katholika Pop Francis ya bayyana muhimmancin da ke tattare da tattaunawa tsakanin addinin kirista da bangarorin addinai da hakan ya hada da addinin muslunci.
Lambar Labari: 2767850    Ranar Watsawa : 2015/01/26

Bangaren kasa da aksa, a wani zama da manyan limaman fadar Vatican suka gudanar sun jaddada rashin amincewarsu da abin da 'yan ta'addan ISIS suke yia cikin kasashen Iraki da Syria da sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 1457127    Ranar Watsawa : 2014/10/04