iqna

IQNA

sistani
Bangaren kasa da kasa, an yi wa babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sistani aikin tiyata.
Lambar Labari: 3484419    Ranar Watsawa : 2020/01/16

Shugaban jamhoriyar musulinci na Iran ya gana babban marja'in mabiyar mazhabar shi'a a kasar Iraki Ayatollahi sayyid Ali Sistani
Lambar Labari: 3483456    Ranar Watsawa : 2019/03/13

Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Ozma Ali Sistani bababn malamin addinin muslunci na kasar Iraki ya yi kira da a dauki matakan da suka dace domin kada a sake samun matsalar da aka samu Mina.
Lambar Labari: 3370941    Ranar Watsawa : 2015/09/26

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin muslunci na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya mika sakon ta’aziyarsa ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a taron ranar Ashura a yankin Ihsa na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 1471550    Ranar Watsawa : 2014/11/10

Bangaren kasa da kasa, babban malamin addinin Musulunci a kasar Iraki Ayatullahi Aliyu Sistani ya shelanta jihadi kan ‘yan ta’adda da nufin kare kasar daga mamayar ‘yan ta’adda masu kafirta musulmi.
Lambar Labari: 1421294    Ranar Watsawa : 2014/06/22