iqna

IQNA

baranta
Jagoran juyin juya halin musluci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana aikin hajji a matsayin daya daga cikin manyan ayyukan ibada da Allah ya farlanta kan musulmi, a lokaci guda kuma aiki ne da yake damfare da siyasar al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3483803    Ranar Watsawa : 2019/07/03