iqna

IQNA

ramadan
IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin da uku ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490923    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Ramadan Sharif:
IQNA - Shugaban cibiyar Intifada da Quds ta tsakiya ya bayyana cewa, ya kamata a ce ranar Kudus ta duniya ta bana ta zama ta duniya baki daya saboda ayyukan guguwar Al-Aqsa da kuma kulawa ta musamman da ra'ayoyin al'ummar duniya suka bayar kan lamarin Palastinu, ya kuma ce: Babu shakka za mu fuskanci wani yanayi mai tsanani Ranar Qudus ta duniya daban-daban a bana.
Lambar Labari: 3490921    Ranar Watsawa : 2024/04/03

IQNA - Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Senegal ya bayyana a gidan talabijin na kasar inda ya yi magana kan batutuwan da suka shafi addinin Musulunci da zakka da ci gaban dangantakar kasashen biyu.
Lambar Labari: 3490919    Ranar Watsawa : 2024/04/03

IQNA - An gudanar da matakin karshe na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Tanzaniya tare da halartar wakilan kasashe goma sha daya, kuma an sanar da fitattun mutane a kowane fanni.
Lambar Labari: 3490918    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Ramadan a cikin Kur'ani
IQNA - Domin wannan dare a cikin Alkur’ani mai girma, an ambaci wasu fitattun siffofi, wadanda kula da su, suke kwadaitar da mutum ya kwana a cikinsa yana ibada.
Lambar Labari: 3490917    Ranar Watsawa : 2024/04/02

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin da biyu ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490915    Ranar Watsawa : 2024/04/02

IQNA - Addu'o'i na musamman da karatun surorin "Inna Anzalnah fi Lailah al-Qadr" da Ankabut da Rum suna daga cikin mafi falalar ayyuka na musamman a daren 23 ga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490910    Ranar Watsawa : 2024/04/02

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta ashirin ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490902    Ranar Watsawa : 2024/03/31

IQNA - Duk da cewa kasar Kenya ba kasa ce ta musulmi a hukumance ba, watan azumin Ramadan wata dama ce ta karfafa dabi'un hakuri da yafiya a tsakanin tsirarun musulmin kasar Kenya, kuma a cikin wannan wata, nuna hadin kai da kusanci ga kofar Allah ya kara fadada. 
Lambar Labari: 3490901    Ranar Watsawa : 2024/03/31

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren lailatul kadari na farko a kasashen Afirka hudu da suka hada da Benin, Chadi, Kenya, da Laberiya, karkashin kulawar bangaren ilimi da al'adu na haramin Abbasi.
Lambar Labari: 3490899    Ranar Watsawa : 2024/03/31

IQNA- Dubun dubatar mutane ne suka gudanar da taron ibada a hubbaren Imam Ridha (AS) a daren ranar 29 ga Maris, 2024, domin raya daren lailatul kadari daren 19 ga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490898    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - Karim Mansouri, makarancin kasa da kasa na wannan kasa tamu ya fito a cikin shirin gidan talabijin na Mahfil inda ya karanta ayoyi daga cikin suratushu’ara da Shams kuma a takaice dai ya ba da labarin bangarorin da suke shiga wuta da karatuttukan ayoyi.
Lambar Labari: 3490897    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha tara ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490896    Ranar Watsawa : 2024/03/30

A karshen dare na 18 na watan Ramadan ne aka sanar da ‘yan takara da suka yi kusa da karshe a gasar “Mufaza” ta gidan talabijin.
Lambar Labari: 3490895    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - An gudanar da tarukan raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar maziyarta da makoki a hubbaren  Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3490894    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - A yammacin jiya da safiyar yau ne aka gudanar da jerin gwano a masallacin Al-Aqsa domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3490893    Ranar Watsawa : 2024/03/30

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha takwas ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490891    Ranar Watsawa : 2024/03/29

IQNA - Daya daga cikin mafi dadewa kuma shahararru wajen koyo da haddar kur’ani mai tsarki da koyar da ilimin addini a kasar Libya, wadda ta shahara a duniya, shi ne Zawiya al-Asmariyah, wanda shi ne abin da ya fi mayar da hankali da sha’awar daliban ilimin addini a Libya da kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3490890    Ranar Watsawa : 2024/03/29

IQNA Wasu gungun matasan kasar Yemen a gabar tekun birnin Hodeida da ke yammacin kasar Yemen, a lokacin da suke gudanar da buda baki, sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza da ake zalunta da kuma tsayin daka.
Lambar Labari: 3490889    Ranar Watsawa : 2024/03/29

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta sha bakwai ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490886    Ranar Watsawa : 2024/03/28