iqna

IQNA

kudade
IQNA - Wani masanin tarihin kasar Yemen ya sanar da gano wani rubutun tarihi a lardin Taiz na kasar Yaman, wanda ke da kusan karni biyar.
Lambar Labari: 3490808    Ranar Watsawa : 2024/03/15

IQNA - Yin amfani da kur'ani mai tsarki wajen safarar wasu kudade a filin jirgin saman kasar Aljeriya ya harzuka masu amfani da kasar a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3490772    Ranar Watsawa : 2024/03/09

New York (IQNA) Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da kakkausar murya kan harin ta'addanci na baya-bayan nan a birnin Shiraz na Iran.
Lambar Labari: 3489657    Ranar Watsawa : 2023/08/17

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar malaman musulmi ya yi kira da a ware kudade n tafiye-tafiyen da ba na wajibi ba da umra da yawa ga wadanda girgizar kasa ta shafa a kasashen Siriya da Turkiya ya kuma kira girgizar kasar da wani lamari na halitta daga ayoyin Ubangiji tare da yin watsi da ra'ayin wasu malamai na cewa. girgizar kasa azaba ce ta Ubangiji.
Lambar Labari: 3488655    Ranar Watsawa : 2023/02/13

Tehran (IQNA) An buga kwafin kur’ani mai tsarki da aka dakatar da buga shi a kasar Libya bayan shekaru sama da 30, an kuma mika shi ga firaministan gwamnatin hadin kan kasa ta wannan kasa.
Lambar Labari: 3487985    Ranar Watsawa : 2022/10/10

Tehran (IQNA) Babban bankin kasar Oman ya sanar da cewa, a shekarar da ta gabata an samu bunkasuwar bankin Musulunci a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487673    Ranar Watsawa : 2022/08/11

Tehran (IQNA) An kawo karshen taron koli karo na 15 na kwamitin Islamic Financial Services Council (IFSB) da aka gudanar a birnin Jeddah na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486552    Ranar Watsawa : 2021/11/13

Thran (IQNA) ministan ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar ya bayyana cewa haram ne mutumin da yasan yana dauke da corona ya yi salla a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3485122    Ranar Watsawa : 2020/08/26

Tehran (IQNA) cibiyar agaji ta musulmin kasar Amurka za a ta taimaka al’ummar Yemen da kayan abinci da magunguna da zai kan dala miliyan goma.
Lambar Labari: 3484971    Ranar Watsawa : 2020/07/10

Tehran (IQNA) Sanarwar da mahukuntan Saudiyya suka bayar kan takaita aikin hajjin bana, zai jawo asarar kudade da za ta kai dala miliyan 400 ga kamfanonin jgilar alhazai a Najeriya.
Lambar Labari: 3484957    Ranar Watsawa : 2020/07/06

Tehran – IQNA, Bankin Sterling daya daga cikin bankunan Najeriya ya bayyana shirinsa na yin aiki da tsari irin na muslunci ga masu bukata.
Lambar Labari: 3484532    Ranar Watsawa : 2020/02/17

Bangaren kasa da kasa, an karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani mai tsarki a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482828    Ranar Watsawa : 2018/07/12

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daga cikin malaman makarntu da kuma mahardata kur’ani a lardin bani siwaif na masar.
Lambar Labari: 3482819    Ranar Watsawa : 2018/07/09

Bangaren kasa da kasa, majalisar dattiajan Faransa ta ce kasar Morocco kasar da tafi kashe kudade wajen gina masallatai a kasar ta Faransa.
Lambar Labari: 3482391    Ranar Watsawa : 2018/02/13

Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta yi garrgadin cewa akwai yiwuwar a dakatar da bayar da agajin abinci ga wasu Palastinawa saboda karancin kudi.
Lambar Labari: 3481611    Ranar Watsawa : 2017/06/14

Bangaren kasa da kasa, Rajio Chandraskar wani dan majalisar dokokin kasar India ya bukaci ministan harkokin cikin gida ya hana yaduwar akidar ta’addanci da sunan addini bisa salo irin na Saudiyyah.
Lambar Labari: 3480902    Ranar Watsawa : 2016/11/02