iqna

IQNA

salafiyya
Mascat (IQNA) A mayar da martani ga wasu shehunan Salafiyya da suka soki Hamas kan yaki da yahudawan sahyoniya, Muftin Oman ya yi karin haske ta hanyar gabatar da wasu takardu daga cikin kur’ani mai tsarki da cewa: halaccin jihadi da izinin shugabanni, kuma idan makiya suka far wa musulmi. , wajibi ne a kansu ya kore su
Lambar Labari: 3490300    Ranar Watsawa : 2023/12/12

Bangaren kasa da kasa, Abdullah Hamduk ya yi kira da a kawo karshen yada kiyayya da kuma tsatstsauran ra’ayi a kasar.
Lambar Labari: 3484131    Ranar Watsawa : 2019/10/08

Bangaren klasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Masar tana tattara littafan Yusuf Qardawi wanda aka fi sani da malamin fitina.
Lambar Labari: 3481139    Ranar Watsawa : 2017/01/16

Bangaren kasa da kasa, mataimakin waziriyar kasar Jamus Sigmar Gabriel ya sanar da cewa gwamnatin kasar za ta rufe masallatan 'yan Salafiyya da suke kasar da kuma hana su ayyukan da suke gudanarwa a kasar a shirin kasar na fada da ta'addanci.
Lambar Labari: 3481114    Ranar Watsawa : 2017/01/08