iqna

IQNA

kashe-kashe
A cikin wata sanarwa da ya fitar, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a Gaza domin kawo karshen wahalhalu da kashe-kashe n da ake yi wa al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3490252    Ranar Watsawa : 2023/12/04

Hamshakin attajirin nan dan kasar Amurka Elon Musk ya yi watsi da gayyatar da kungiyar Hamas ta yi masa na ziyartar zirin Gaza a wani sakon da ya wallafa a shafin sada zumunta na "X" a safiyar Larabar da ta gabata ya kuma rubuta cewa: Ziyarar Gaza na da matukar hadari a halin yanzu.
Lambar Labari: 3490225    Ranar Watsawa : 2023/11/29

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Indonesia ta sanar da cewa, za ta dauki matakai dangane da wasanni na kwamfuta da ke tozarta dakin Ka'abah.
Lambar Labari: 3486087    Ranar Watsawa : 2021/07/08

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron koli na kwamitin kasashen musulmi karo na ashirin da tara a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3482821    Ranar Watsawa : 2018/07/10