iqna

IQNA

nato
Bayan ya isa kasar Turkiyya, babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya gudanar da taron manema labarai tare da ministan harkokin wajen Turkiyya inda ya bayyana goyon bayan kungiyar ga wadanda girgizar kasar ta shafa tare da aikewa da kayan agaji, ya yi Allah wadai da kona kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488675    Ranar Watsawa : 2023/02/17

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da damuwar da shuwagabannin kasashe a kungiyar tsaro ta NATO suka nuna dangane da shirin tsaron kasar a taronsu na ranar Laraban da ta gabata a birnin Brussels na kasar Belgium.
Lambar Labari: 3482832    Ranar Watsawa : 2018/07/13