iqna

IQNA

california
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinai na kiristanci da muslunci da kuma yahudawa sun gudanar da wani tattaki na bai daya a California domin samar da fahimtar juna.
Lambar Labari: 3482033    Ranar Watsawa : 2017/10/24

Bangaren kasa da kasa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzo mazauna jahar Californi a kasar Amurka sun bullo da wani shiri da nufin isar da sakon Hussain mai taken sayyahussein#.
Lambar Labari: 3481936    Ranar Watsawa : 2017/09/26

Bangaren kasa da kasa, Wata kotu a jahar California a kasar Amurka ta yanke hukunci daurin shekaru 16 a kan wani mutum da ya kai hari a kan musulmi a wani masallaci.
Lambar Labari: 3481845    Ranar Watsawa : 2017/08/29

Bangaren kasa da kasa, wasu mazauna jahar California a kasar Amurka sun gudanar da bukuwan ayyana watan Agusta amatsayin watan girmama musulmi.
Lambar Labari: 3481801    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro a jami’ar California da aka fi sani da jami’ar Brukly a kasar Amurka kan karuwar kyamar muslunci.
Lambar Labari: 3481414    Ranar Watsawa : 2017/04/17

Bangaren kasa da kasa, Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.
Lambar Labari: 3480888    Ranar Watsawa : 2016/10/29

Bangaren kasa da kasa, an kame wani mutum wanda yak eta alfarmar wani masallaci mallakin mabiya addinin muslinci abirnin California na kasar Amurka.
Lambar Labari: 2643670    Ranar Watsawa : 2014/12/28