iqna

IQNA

virginia
Bangaren kasa da kasa, babbar majami’ar birnin Arlinton na jahar Virginia a kasar Amurka ta bude kofofinta ga musulmi a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3482701    Ranar Watsawa : 2018/05/28

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano wanda ya hada msuulmi da wadanda ba musulmi ba a garin Charlottesville na jahar Virginia a kasar Amurka domin yi Allah wadai da harin nuna wariya.
Lambar Labari: 3481794    Ranar Watsawa : 2017/08/13

Bangaren kasa da kasa, ‘yan sandan Amurka a jahar Virginia sun ki amincewa da kisan da aka yi wa wata budurwa musulma a matsayin aikin ta’addanci.
Lambar Labari: 3481627    Ranar Watsawa : 2017/06/20

Bangaren kasa da kasa, Cinzarafin wani karamin yaro dan shekaru biyar da haihuwa a filin jirgi na Dalas a jahar Virginia saboda asalin iyayensa Iraniyawa ne, hakan ya dauki hankulan kafofin yada labarai na kasar ta Amurka matuka.
Lambar Labari: 3481196    Ranar Watsawa : 2017/02/03

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jahohin Amurka da suka hada har da Washinton, New York da kuma Virginia sun nuna rashin amincewarsu da shirin Trump na korar baki da musulmi.
Lambar Labari: 3481195    Ranar Watsawa : 2017/02/02

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kori babbar antoni janar ta kasar ta rikon kwarya Sally Yates saboda ta ki amincewa da shirinsa na korar muuslmi da 'yan gudun hijira daga kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481189    Ranar Watsawa : 2017/01/31

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan jam’iyyar Republican sun ziyarci wani masallaci na musulmi a garin Starling da ke cikin jahar Virginia.
Lambar Labari: 3480936    Ranar Watsawa : 2016/11/13