iqna

IQNA

oman
Rabat (IQNA) Ma'aikatar kula da Harkokin Addinin Musulunci ta kasar Morocco ta sanar da gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 a watan Satumba. A halin da ake ciki a jiya ne aka fara gudanar da gasar kur'ani ta kasa karo na 31 na Sultan Qaboos a lardin Al-Suwaiq na kasar Oman.
Lambar Labari: 3489652    Ranar Watsawa : 2023/08/16

Tehran (IQNA) Taron baje kolin littafai na kasa da kasa na Muscat na shekarar 2023 ya shaidi yawan halartar wallafe-wallafen kur’ani da kuma gabatar da tarin musahafi da aka buga daban-daban.
Lambar Labari: 3488713    Ranar Watsawa : 2023/02/24

Tehran (IQNA) an rufe ajujuwan koyar cda karatun kur’ani a kasashen Oman da Morocco sakamakon yaduwar corona.
Lambar Labari: 3484624    Ranar Watsawa : 2020/03/15

Sarakunan Oman da Jordan sun aike da sakonni zuwa ga shugaban kasar Iran domin taya al'ummar kasar murnar bukukuwan ranar juyi.
Lambar Labari: 3484512    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar janaza ta sarki Qabus na kasar Oman a yau.
Lambar Labari: 3484404    Ranar Watsawa : 2020/01/11

Bangaren siyasa, shugaba Ruhani ya bayyana cewa kasar Iran ba za ta taba amincewa da tattaunawa da Amurka a karkashin takunkumai ba.
Lambar Labari: 3484085    Ranar Watsawa : 2019/09/25

Kasar Oman ta sanar da cewa ta kudiri aniyar bude ofishin jakadanci a Palestine domin jaddada goyon bayanta ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3483780    Ranar Watsawa : 2019/06/28

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Oman ta sanar da ranar 17 ga watan Mayu a matsayin ranar farko ta watan ranadan mai alfarma na wannan shekara.
Lambar Labari: 3482638    Ranar Watsawa : 2018/05/07

Bangaren kasa da kasa, Said Bukhait Mubarak wani masani ne mai bincike kan kur’ani mai tsarki, wanda ya fara gudanar da wani sabon bincike kan harshen kur’ani.
Lambar Labari: 3482336    Ranar Watsawa : 2018/01/26

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli na kayan fasahar muslunci na wata ba’iraniya Najis Haidari a birnin Masqat na Oman.
Lambar Labari: 3482277    Ranar Watsawa : 2018/01/07

Bangaren kasa da kasa, za a girmama wadanda suka halarci gasar kur’ani mai tsark ta sarki Qabus a kasar Oman.
Lambar Labari: 3482230    Ranar Watsawa : 2017/12/24

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin al’adu da sarki Qabus a Oman ta sanar da cewa an gimama wadanda suka halrci gasa kur’ani ta kasar.
Lambar Labari: 3482154    Ranar Watsawa : 2017/11/30

Bangaren kasa da kasa, mutane 158 ne dukkaninsu ‘yan kasashen ketare suka karbi addinin musulncia kasar Oman.
Lambar Labari: 3481676    Ranar Watsawa : 2017/07/06

Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta makafi a kasar Oman.
Lambar Labari: 3481253    Ranar Watsawa : 2017/02/22

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da sharar fage na gasar hardar kur’ani mai tsarki na cibiyar Sarki Qabus na kasar Oman baki daya.
Lambar Labari: 3357689    Ranar Watsawa : 2015/09/03

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki tashekara a kasar Oman tare da halartar makaranta da mahardata daga sassa na kasar.
Lambar Labari: 1462263    Ranar Watsawa : 2014/10/20