iqna

IQNA

tanzania
IQNA - A ranar Lahadi ne aka gudanar da gasar kur'ani mafi girma a nahiyar Afirka a filin wasa na kwallon kafa na kasar Benjamin Mkapa da ke birnin Dar es Salaam.
Lambar Labari: 3490872    Ranar Watsawa : 2024/03/26

Dukkan ayyukan zamantakewa da tattalin arziki na Aga Khans a Tanzaniya ana aiwatar da su ne a karkashin taken "Network Development Network", amma wannan ba shi ne gaba daya labarin ba. Isma'ilawa suna gudanar da ayyukansu na addini ta hanyar "gidaje na jama'a da masallatai" kuma suna gudanar da darussan karatun addini na ɗan gajeren lokaci a gidajen jama'a guda.
Lambar Labari: 3490209    Ranar Watsawa : 2023/11/26

Daru salam (IQNA) An gudanar da taron "ci zarafin mata da yaran Gaza sau biyu" a daidai lokacin da ake bikin ranar yaki da cin zarafin mata ta duniya a jiya 4 ga watan Disamba a makarantar Sayyida Zainab (AS) mai alaka da al'ummar Al-Mustafi (AS) a Tanzaniya.
Lambar Labari: 3490207    Ranar Watsawa : 2023/11/26

Darusslam (IQNA) Babban Masallacin Kilwa masallaci ne mai tarihi a tsibirin Kilwa, Kisiwani, Tanzania. An yi imanin cewa an kafa wannan masallaci a karni na 10, amma manyan matakai guda biyu na gina shi tun daga karni na 11 ko na 12 da 13, bi da bi.
Lambar Labari: 3489638    Ranar Watsawa : 2023/08/13

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka gudanar da tarukan maulidin Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3483411    Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, Tahir Ai Alawi dan kasar ya shi ne ya lashe kur’ani ta kasar Tanzania a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482703    Ranar Watsawa : 2018/05/29

Bangaren kasa da kasa, an kammala gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasashen gabashin Afirka a birnin Darussalam na Tanzania.
Lambar Labari: 3482700    Ranar Watsawa : 2018/05/28

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Muzambik ta dauki nauyin rufe wasu masallatan musulmi guda uku a rewacin kasar.
Lambar Labari: 3482151    Ranar Watsawa : 2017/11/29

Bangaren kasa da kasa, kasashe 20 ne suka tura wakilans da suka halarci gasar hardar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3482139    Ranar Watsawa : 2017/11/26

Bangaren kasa da kasa, a ci gaba da guanar da tarukan makokin Ashura a kasar Tanzani a an gudanar da zama a masallacin Ghadir da ke birnin Darussalam.
Lambar Labari: 3481942    Ranar Watsawa : 2017/09/28

Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) sun gudanar da zaman makokin shahadar Imam Hussain (AS) a masalacin Alghadir da ke Darussalam.
Lambar Labari: 3481935    Ranar Watsawa : 2017/09/26

Bangaren kasa da kasa, masoyan iyalan gidan manzon Allah sun halarci taron tunawa da zagayowar lokacin haihiwar Imam Ridha (AS) A Tanzania.
Lambar Labari: 3481759    Ranar Watsawa : 2017/08/02

Bangaren kasa da kasa, wasu masu gudanar da bincike a kan wuraren tarihi sun gano wani gari a kusa da birnin Ais Ababa na kasar Habasha da ke da alaka da musulmi.
Lambar Labari: 3481642    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Bangaren kasa da kasa, masana kan harkokin tarihi da abubuwan tarihi sun gano wani wuri da yake dauke da wasu abubuwa da ke nuna alakar wurin da musulmi a Ethiopia.
Lambar Labari: 3481619    Ranar Watsawa : 2017/06/17

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da taron karatun kur’ani mai tsarki na juzu’i tare da tafsirin wasu daga cikin ayoyin a Tanzania.
Lambar Labari: 3481559    Ranar Watsawa : 2017/05/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zama kan harkokin tattalin arziki da suka shafi shirin nan na Halal a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481393    Ranar Watsawa : 2017/04/10

Bangaren kasa da kasa, an sanar da sunayen makaranta da kuma mahardata da za su halarci gasar kur'ani ta duniya da az a gudanar a kasar Iran daga Tanzania.
Lambar Labari: 3481223    Ranar Watsawa : 2017/02/12

Bangaren kasa kasa, an gudanar da wani zaman taro a kasar Tanzania wanda aka gudanar tare da hadin gwiwa da cibiyar Razawi kan zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3481191    Ranar Watsawa : 2017/02/01

Bangaren kasa da kasa, an kammala wata tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen Yau da ake Magana da shi a kasar Malawi wanda majalisar musulmin yankin Manguci ta aiwatar.
Lambar Labari: 3481088    Ranar Watsawa : 2017/01/01

Bangaren kasa da kasa, masallacin Kizimkazi shi ne masallaci mafi jimawa da Iraniyawa suka gina a tsibirin Zanzibar a lokacin mulkin sarakunan Shiraz a watan Zilkada hijira ta 500 kamariyya, 1107 miladiyya.
Lambar Labari: 3481011    Ranar Watsawa : 2016/12/07